Washington (IQNA) Yayin ganawarsa da firaministan kasar Sweden da kuma mayar da martani kan wulakanta kur'ani a kasar Sweden, shugaban na Amurka ya ki yin Allah wadai da abin da ya faru.
Lambar Labari: 3489428 Ranar Watsawa : 2023/07/06
Tehran (IQNA) daraktan cibiyar tsara manhajar karatu ta kasa a Sudan ya bukaci da a cire kur’ani daga cikin manhajar karatu a makarantun share fagen shiga firamare.
Lambar Labari: 3484775 Ranar Watsawa : 2020/05/08